Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki xuba egg yolk dinki a kwana kisa sugar filawa yest, warm milk sai kiyita motsawa haryayi soft
- 2
Saiki dauko butter dinki 6 tbspn kixuba kicigaba da motsawa harya hade yayi laushi saiki rufe da Leda kisa a rana yatashi
- 3
Idan yatashi saiki dauko kikara motsawa saiki barbada filawa a fan kimurza filawar saiki fidda shape din donut, idan kingama saiki karasa filawa a filat kijera donut din Kikai arana yatashi saiki Fara siyawa
- 4
Kisa Mai yayi zafi amma bay adda zaikoneba saikixuba donut din kirage wuta haka zakiyi garkisoya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11082382






sharhai (2)