Fanke

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Ni da yarana munason fanke shiyasa muke yawan yinshi

Fanke

Ni da yarana munason fanke shiyasa muke yawan yinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Kofi na fulawa
  2. 2 TBSyeast
  3. 3 TBSsukari
  4. 1/8 tspgishiri
  5. Ruwan dumi
  6. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada kayan hadi a zuba ruwan duni a kwaba, kar qullun yayi ruwa da yawa. Sai rufe a ajiyeshi a kitchen, bayan minti 10-20 zai tashi, sai a dora man gyada a wuta, idan yayi zafi sai a dinga tsoma hannu a ruwa yana yanko qullun ana sakawa a mai, idan ya soyu sai a tsame asa a gwagwa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes