Soyayyan meat pie

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Nayi shi don bakina Kuma sunji ddn sa sosae harda Santi 3 suka rage

Soyayyan meat pie

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Nayi shi don bakina Kuma sunji ddn sa sosae harda Santi 3 suka rage

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 3 yawan a
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Butter cokali 4
  3. 4Maggi
  4. Baking powder Rabin cokalin Shan shayi
  5. Sugar kadan
  6. Naman cikin
  7. Dambun nama
  8. Dankali
  9. Kwai
  10. Albasa
  11. Maggi
  12. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Sami roba n tankade fulawar ki xuba butter,Maggi,baking powder da siga kadan na juya sosae sae na xuba ruwa na kwaba nayi t motsa shi har yy laushi na rufe y Dan tashi

  2. 2

    Sae na Sami dambun Naman n xuba a kasko n kawo ruwan dumi y xuba saboda y tashi dg dambun naman yy laushi

  3. 3

    D y dawo kmr tana ne sae n wanke albasa n yanka n xuba n barta t Dan soyu sama sama sae na xuba dafaffen dankali Wanda n yanka nn juya

  4. 4

    Sae nasa curry d Maggi d onga n juya nasa kwae byn n dafa n yanka n juya sae n saukesa

  5. 5

    Sae n dauko abun murji n gutsiri kwabin nan na murza yy Dan Fadi nasa Naman sae n dauko abun shape din meat pie na sa akae na rufe sae n cire ragowar kwabin n bakin abun shape din sae n bude na Tara a tray sae na soya

  6. 6

    Edn kina so suyar ki tayi kyau kamar gashi kk Yi kar ki Bari man yy xafi sosae d yy dumi haka sae ki fara saka abun da xaki soya edn abun fulawa me kenan Kuma kina yi kina juyawa edn gefe 1 yy sae juya dayan shima ki juya xuwa dayan hk xaki t maematawa har kiga yy golden brown shima b sosae b don duk abinda aka soya yn Kara yin ja byn y huce....gashi kamar haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes