Dan Namarau

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. Maggi, curry
  3. Yajin Barkono
  4. Mai
  5. Ruwa
  6. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa asa baking powder, maggi, gishiri,curry da yaji a juya sosai se asa mai kamar cokali babba guda 2 se a murza asa ruwa kadan kadan ake kwabawa kamar za ayi meat pie se arufe yayi kamar 10 minute se a murza a chopping board ayi fadi da ita

  2. 2

    Idan tayi fadin se aja tayi tsayi se a lankwasa kamar haka

  3. 3

    Se a dora mai a wuta idan yayi zafi se a soya akwai dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes