Steps
- 1
Da farko ki fara tabbatarwa yeast dinki me kyau ne...yanda xaki tabbatar shine misali,ki saka yeast 1/2 tsp a Kofi kisaka sugar 1/8 tsp ki jujjuya sai ki saka 2 tbsp na ruwan dumi ki juya ki barshi minti 5 xuwa 10 xakiga ya kumbo,toh Me kyau kenan
- 2
A roba ki tace filawa,Sai kisa yeast,madarar gari,sugar ki jujjuya
- 3
A wata robar ki kada kwai da ruwan dumi,Sai ki juye acikin flour kiyi kneading Har Sai ya hade jikinsa
- 4
Sai ki saka butter ki Jujjuya,Har ya hade jikinsa
- 5
Kai kiyita dukansa kiyita kneading na tsawon 15_20 min
- 6
Sai ki raba gida 5,ki shafa butter ki daura dough din kiyita jujjuya(moulding dinsa)Har sai yayi circle
- 7
Ki yanka A4 paper ko baking paper 12cm*12cm square,ki daura takardar akan tray ki barbada flour ki daura dough din akai,ki Dan dannasa da hannu ki.kisa Leda ki rufe aguri me dume
- 8
Bayan awa 1 xakiga ya ninka girmansa sau uku
- 9
Sai kisa mai da yawwa a wuta,ki dauko harda takardar kisa acikin mai din
- 10
Idan kikaga Kasan ya Dan fara brown sai ki juya saman,haka xakiyi tayi Har sai yayi brown...xakiga takardar ta cire,idan bata cire ba sai ki cireta ahankali
- 11
Xakiga ya tsaya a saman mai...sai ki cire Daga mai,ki daura akan card board paper ko paper mai kauri SBD ya tsane mai...ki barshi ya huce sosai
- 12
For chocolate filling,kisa cocoa powder, sugar,corn flour a tukunya ki jujjuya
- 13
Sai ki saka madarar akofi kisa ruwa ki juya....sai ki juya acikin su cocoa powder din ki jujjuya sosai,Har sai komai ya juyu sosai
- 14
Sai ki daura akan wuta kiyita juya Har yayi kauri.Sai ki sauke ki juye acikin bowl,kisa butter kiyita juyawa Har butter din ya narke
- 15
Sai ki rude da Leda ki barshi ya huce,sai ki saka nozzle acikin piping bag ki juye chocolate din acikin piping bag din
- 16
Sai ki cusa piping bag acikin doughnut din ki dinga matsawa Har ya cike
- 17
Aci dadi lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Jhatpat Street Styled Sabji-Paneer Gotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Jibita Khanna
-

ryandvy
-

Cherry Rhubarb Cream Cheese Shortbread Dessert Bars
Chef Mommy Nessa
-

ldscorpio1
-

JustFood
-

carrie
-

Bharti Dhiraj Dand
-

hafsycakes nd more
-

Chocolate chip vanilla custard
Mahreen Rauf
-

Epseeta Panigrahi
-

dashrath -

Colourful sticky rice with creamy sauce
Sabrina Yasmin
-

almas.fatima
-

manish -

Sonali Parkhe
-

Manipur's chi Al Mehb regular vegetables soup
Vaishali Arora






































Comments (5)