Gireba

Maneesha Cake And More @cook_16076598
Gireba wani nauin abin motsa bakine ah kasar hausa nayishi saboda Yara sunasonshi
Gireba
Gireba wani nauin abin motsa bakine ah kasar hausa nayishi saboda Yara sunasonshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu roba kizuba filawa da Madara da suger nikakke da habba Dan karan inkinaso kenan kijuya saiki zuba Mai kina juyawa harya hade jikinshi Kamar yadda yake ah hoto
- 2
Zaki samo ludayinki kowani Abu Mai shape kizuba aciki kidanna Sai kicire ahankali Kamar yadda Kika gani ah hoto
- 3
Saiki gasa na tsawon 10mint ah low heat
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11098138








sharhai