Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa farar Shinkafar ki

  2. 2

    Miyar kuma Bayan kin soya jajjagaggen kayan miyanki da Manja,sai ki saka Naman da kika riga ki ka tafasa.

  3. 3

    Sai ki karawa soyayyen kayan miyanki Ruwa kadan,idan ya tafaso Sai ki Zuba alayyafonki a krshen ki rage wuta sosai

  4. 4

    Sai ki sauke miyarki ta gamu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes