Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba sukari da butter a bowl kiyi ta juyawa har sai yazama cream
- 2
Ki fasa kwai awani bowl daban ki rinka zubawa cikin butter kina juyawa har ya hade jikinsa
- 3
Ki tankade fulawa ki zuba baking powder ki murje ki rinka zubawa a cikin hadin butter da kwai da sugar har yayi laushi shikenan sai kizuba a pepar na cup cake ki gasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11142496





sharhai