Tuwon alkama & miyar ayoyo

Tuwon alkama & miyar ayoyo
Steps
- 1
Da farko, ki tankade garin alkama ki sai kiyi rude ki zuba a cikin ruwan da yake tafasa sai ki rufe ya dahu.
- 2
Sai miyar itakuma zaki tsige ganyen ayoyo ki yanka sai ki wanke ki zuba ruwa dai dai a tukunya sai ki zuba ki dafa. Zaki iya saka kanwa kadan aciki. In ana so ma ana iya saka daddawa kadan.
- 3
Idan rudenki yayi sai ki tuqa tuwon ya tuqu sai ki barshi ya sulala. Idan ya dahu yanda kikeso sai ki kwashe ki malmala ki zuba a flask.
- 4
Shi kuma ayoyo din idan ya dahu zaki gane idan kin taba zakiji yayi laushi to sai ki saka maburgi ko whisker ki burga. Wasu suna sa blender ma su markada. Sai ayi serving dinta da jar miya wacce dama already kinada ita.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

icancervive10
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crockpot Sweet and Spicy Chicken 🐔
Crock Pot Girl 🤡
-

Bashed Cooking
-

Flourless Peanut Butter Cookies
Air Fry with Me
-

Flourless Peanut Butter Cookies
Air Fry with Me
-

Kavita Kapoormehrotra
-

Aruna Thapar
-

Deepanjali Das
-

Naznin Shahabuddin Modasiya
-

Muskaan Kashif
-

Amul Dutta
-

Hadia Hassan 😍
-

huma parveen
-

Muskaan Kashif










Comments