MINI PIZZAS 🍕 (in modern way)

Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata kamar hka;
- 2
Ki tankade flour dinki ki zuba gishiri, sugar, yeast ki juya,sannan ki zuba veg oil/olive oil da warm water ki kwaba,kiyi kneading sosae har sae dough din yayi soft and smooth.sannan kisa a rana ko warm place y tashi for 1hour or 40mins...bayan y tashi saeki kara kneading ki raba dough din into 4balls...
- 3
Kiyi rolling 3 ki ajiye dayan a gefe,each ball kiyi rolling circle shape ki cire da mini plate don y zamana sizes daya duka,saeki saka baking sheet a baking trye koki shafa butter a kae ki dora circle shapes din da kika cire...
- 4
Ragowar dayan kuma kiyi rolling dinshi da tsaho da fadi hka,sannan kisa pizza cutter ki rabashi gida 9 sirarah...saeki hade 3,3,3 ki manne bakin kiyiwa ko wanne kitso a hankali kmar hka...
- 5
Saeki kada kwanki ki dangwala da brush ki shafa a bakin ko wane circle, sannan ki dakko kitson a hankali kisa a bakin kamar yadda kika gani a short video din..ki shafa kwan kadan ki hade baki da bakin kitson kamar hka.
- 6
Ki shafa pizza sauce/ketchup dinki,kisa spicy minced meat, green,red bell pepper da sliced onion....
- 7
Saeki saka mozzarella cheese dinki da kika gogah ki barbada parsley flakes a saman,kitson kuma kiyi mishi egg wash...
- 8
Kiyi preheating oven kiyi baking @low heat for 20mins or untill done...amma da wutar kasan zaki fara for 15mins,idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden.kada ki manta da shafa butter immediately after baking a kitson hkan zae bashi color mae kyau.❤️💯
- 9
Alhamdulillah done...😋💯☕
- 10
Similar Recipes
More Recipes















sharhai (6)