Dashishi

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Shi dai dashishi da Alkama ake yi sa kuma yana karawa mutum lafiya kuma ginanna abincin ne

Dashishi

Shi dai dashishi da Alkama ake yi sa kuma yana karawa mutum lafiya kuma ginanna abincin ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupAlkama
  2. 1 cupMai
  3. 1 tbsSalt
  4. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaki sami alkama ki tsince ta sai ki kai a surfeta a cire dusar

  2. 2

    Sai ki wanke ta sanna ki bata ta bushe sai ki kai nika a barzota kada tayi gari sosai kamar yadda zaku gani

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa ki tsameta yadda barjin zai yi laushe idan an turara shi

  4. 4

    Sai ki tsame shi kamar yadda zaku gani

  5. 5

    Sai ki sami madanbaci kiyi ta turara shi zaki gani ya cucure kunsan alkama da danko,sai Ku zuba mai da gishi Ku juya sosai amma kasa zaku sauko dashi Ku juya sosai Ku sa mai yadda zai warware sai Ku kara mai dashi kan wuta idan yayi zaku ji yana kamshi sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
rannar
#kanostate#

sharhai (3)

Similar Recipes