Tuwon madara

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara gwangwani 4
  2. Sugar 2 spoon
  3. Flavor
  4. Kwa-kwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A saka sugar a cikin tukunya a Dora a wuta se a zuba ruwa kadan

  2. 2

    A xuba flavour a cikin sugar din a juya

  3. 3

    A dunga xuba madarar Ana juyawa har sai yayi kauri yanda akeso se a xuba kwakwa a Kuma juyawa

  4. 4

    In an gama a juyeshi akan ledar da xa'a yanka a murza shi har yayi kaurin da akeso

  5. 5

    Se a yayyanka shi inya Dan sha iska.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Auwal Sani
Rukayya Auwal Sani @cook_13832752
rannar

sharhai

Similar Recipes