Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu zuba kuka a cikin fulawa mu hautsina sannan mu zuba jikakken kanwa mu kwaba fulawar idan ta kwabu sai musa ruwa a wuta idan ya tafasa sai mu soma saka dan waken daya nuna sai musa matsami mu kwashe mu dinga zubawa a ruwa harmu gama.Za'a ci da man jah da yaji da yankakken tumatir da Albasa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233685



sharhai