Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mintuna
10 yawan abinchi
  1. 8Fulawa kofi
  2. 250 gButter
  3. Kwai shida
  4. Sugar yanda ake bukata
  5. Gishiri 2 cokali shayi
  6. Baking powder 2 cokali abinci
  7. Madara kofi daya ta gari
  8. Man suya yanda ake bukata

Umarnin dafa abinci

50mintuna
  1. 1

    Zamu zuba sugar da bota a babban kwano,musa baking powder da kwai sai gishiri sai muyi ta juyawa.Sai a zuba madara a cika gaba da juyawa/kwaba wa har ya hade jikinsa.

  2. 2

    Idan ya kwabu sai ana diban fulawa kadan ana zubawa,kina juya shi har yayi karfi ya game jikinsa.

  3. 3

    Idan aka gama kwabin dai a rufe a bashi mintuna ya tsimu dai a murza a katako a yanka yanda ake son girmansa dai a soya a mai.Har ya canza launi zuwa brown kada a bari yayi jah sosai idan ya huce sai yayi karbi ba dadi wajen cinsa.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes