Spring rolls

Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
Kano Nigeria

Domin Motsa baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Kwai
  3. Cabbage, carrot
  4. Naman kaza
  5. Sindarin dandano, mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da Farko zaki kwaba flour ki hadata da kwai ki saka gishiri ki kwaba da ruwa Kamar na wainar flour

  2. 2

    Sai ki samu non stick frying pan kina shafa mai kadan Kina shafa kwabinki da brush din Fenti Idan ya gasu Sai ki daukeshi ki ajiye gefe,haka zakiyi tayi har ki Gama shafawa

  3. 3

    Kayan hadin cikin kuwa, ki yanka cabbage kanana, ki Gaga carrot Sai ki Yi musu tafasa, nan kuma kin tafasa naman kazarki kiyi masa filla filla sirara Sai ki Hada dasu cabbage din ki soya Sama Sama ki zuba abn dandano.

  4. 4

    Sai ki dauko flour da kika shafa Sai ki zuba mata kayan hadin a tsakiya Sai ki nade shi kamar tabarma, ki like Bakin da kwabinki Na flour Mai ruwa

  5. 5

    Idan kin Gama nadeshi sai ki saka a Mai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes