Beetroot smoothie

Hajar Kitchen @cook_19781587
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere beetroot dinki ki yanka shi dice,sai ki zuba a blender tare da sugar,da youghurt
- 2
Ki barshi sai yayi smooth sosai.sai ki nemi glass cup ki zuba a ciki kiyi ki yanka paw paw gidan sugar gwanda sai kiyi ado da mint leaf
- 3
- 4
Zaki iya saka a fridge yayi sanyi ko Kisha a haka
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Beetroot smoothie
Yana kara jini da lafiyar jiki, baby tace jinin yadan sauka, shine nayi mata, And Alhamdulillah she is much better Mamu -
Lemon kwakwa da beetroot
Yana sanya nishadi sosai kuma yn d matukar dadi gashi bashi d kashe kudi duka d abu hudu xaki hada abinki mumeena’s kitchen -
Hadadden Na,a na,a da citta
Wannan hadin iyalina suna sonshi sosai, musamman idan zamu kwanta nakan hada mana shi musha, yana Kara lfy sosai yana magance, mura, ga kuma bude kwakwalwa. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Beetroot juice
Wannan lemon yana da dandano koda baka sa sukari basannan yana magunguna da yawa. Gumel -
-
Pop milk candy
#teamcandy, hmmmm abinda yasani yin wannan candy shine lollipop din guda biyu ne kawai yarage na yarana, kuma saiga yaran makwabta sunshigo, shine naga gara na sarrafa wannan alewar xuwa candy, kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai har iyayan yaranma sunsha😀 Mamu -
Zobo
#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Zobo me dadi
#Zobocontest "Wannan zobon yana da matukar dadi ku gwada ku bani labari" Mrs Ghalee Tk Cuisine -
-
-
Zobo
#zobocontest lemon zobo na daya daga ckin natural drinks me kara lafiya a jikin dan Adam,musamman ayishi ta fannin komai yazama natural a ciki .shi lemon zobo a yishi ya turu shine yke kara dadi sanan yana kara dadewa a fridge yanakara turuwa da kara dadi sanan kuma yayin da zaki tace zobonki zaki kara maidashi wuta ya tafasa shima yana saka zobo ya kara tsumuwa .lemon zobo na kara lafiya ta hanya daban daban yana dauke da sinadarin masu amfani sosai a jiki. phateemahxarah -
-
-
-
Chocolate basbousa
Kwana biyu muna yawan samun wutar lantarki raina baya min dadi inga an kawo wuta har a dauke ban gasa komai ba,to yammacin ranar kwadayin cin chocolate cake ya kamani💔gashi bani da wasu sinadaran masu muhimmanci wjn hadawa,kawai na fada kitchen ne ku biyoni don jin abinda ya kasance😂😂ban dauki hoto daki daki ba saboda ba shiri abin Afaafy's Kitchen -
Zobon kokumba da na a na a
wannan zobo akwai shi da dadi ga Kari lfy dasa nishadi saima munsha #ramadansadaka . hadiza said lawan -
Cinnamon roll meh nutella
#KADUNACOOKOUT.Wannan cinnamon roll meh hadin nutella na da dadi sosai musamman da shayin ka a gefe. mhhadejia -
-
-
-
-
Beetroot milk shake
Abinshane mai saukin sarrafawa ga dadi ga Karin Lapia beetroot Yana Karin jini Meenat Kitchen -
-
-
Hallaka kwabo (Groundnut milk candy)
Ba'a bawa yaro Mai kuiya😃 Kuma abun kusa baka ne da Mata basa wuci tayin shi Ummu Jawad -
Zobo mai kayan kanshi beetroot
wannan zobo akwai dadi sosai ga Karin lafiyar ajiki yara suna sonsa sosai. hadiza said lawan -
-
Hadeden sobo Mai goruba da beetroot
Ramadan Kareem sayidati wa sadatyWannan sobon kamshinsa nadaban ne haka launinsa Masha Allah ummu tareeq
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11236946
sharhai