Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu zuba ruwan dumi a cikin yis sai mu zuba suga mu barsu sai sun narke sannan mu zuba kwai,madara,bota da dan gishiri kadanmu jujjuya sannan mu zuba fulawa mu dinga kwabawa amma zamu sa ruwa idan kwabin yayi tauri.A rufe abarta ta kumburo sannan mu dinga murzawa muna fidsa shape da budadden gwangwani madara sai musa yatsa mu huda tsakiyar sai mu soya a cikin mai kalar light brown.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233732




sharhai