Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba mai daidai misali a tukunya ki soya sai ki zuba kayan miya ki soya su suma,idan sun soyu sai ki dako awara ki marmasa ta ki zuba a kan kayan miyar ki juya su kara soyuwa sai ki tsayar da ruwan miya ki zuba maggi da sinadarin karawa girki dandano ki juya.Ki bata mintuna idan ta soyu sai aci da tuwon shinkafa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233747



sharhai