Taliya da souce din nama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da dadi sosai #girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soyayyen nama
  2. Tumatur guda hudu
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Maggi dunkule da knoor
  7. Madish curry and chicken
  8. Taliya
  9. Gushiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakidaura tukunya awuta kisa mai sai kizuba albasa kisoyata sannan kizuba jajjagen attarugu da tumatur kijujjuya sai kizuba nama da maggi dasauran kayan dandanon kijujjuya sai kirage wuta kibarta tasoyu dakyau har yasa mai asaman sannan kisauke ta

  2. 2

    Sai kidaura tukunyar da zakidafa taliyar akan wuta kisa ruwa kibarta yatafasa sai kizuba taliyar sannan kisa gishiri kadan sai kidan diga mai aciki sai kibarta tanuna sannan kijuye a madambaci kiwanke da ruwan zafi sannan kijuye a flaks kokuma a plate shikenan sai aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes