Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa gyara shinkafa in ta Hausa CE a wanke ajikata kaman awa Biyu sannan asa yeast a ciki a kuma tafasa shinkafar dafawa asa ciki sai akai markade idan an dawo as zuba sugar da baking powder a kurza albasa a zuba abarta ta tashi na tsawonmituna 30 sannan a fara soyawa a tanda ingefe daya yayi a juya dayan shimayayi zaa iyaci da miya ko sugar.
- 2
Kar kullun yayi ruwa karkuma yayi kauri sosai
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11245849







sharhai