Tuwo dawa Miya kuka😋
Ogana na so tuwo
Umarnin dafa abinci
- 1
Na daura ruwana a tkuya ya tauda
- 2
Na dama garina Kamar 3cup
- 3
Na talga najikan kanwa na zuba Domin Yana sashi tsasi
- 4
Bayan Kamar 15mis ko 30mis na tukwashi
- 5
Nabarshi ya sulala Sana na kwashe
- 6
Miya na daka wake,dadawa,Yar Miya,tafarnuwa,da Dan citata😋 bay na na hada miyata
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11376276





sharhai