Tura

Kayan aiki

  1. Karas manya biyar
  2. 2Lemon tsami madaidaita
  3. Zuma desired

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zamu wanke karas dinmu sosai mu kankareshi saimu markadashi mu tace mu ajiye gefe guda

  2. 2

    Saimu dakko lemon tsamin mu mu yanka mu matseshi mu tace mu zuba acikin taceccen karas dinmu

  3. 3

    Saimu zuba zuma aciki daidai son zaqinmu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes