Meatpie Din Semolina

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

Yayi dadi sosai kamar na flour #Kadunastate

Meatpie Din Semolina

Masu dafa abinci 12 suna shirin yin wannan

Yayi dadi sosai kamar na flour #Kadunastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 na semolina
  2. Cokali4 na Corn flour
  3. Karamin cokalin gishiri
  4. Yeast karamin cokali daya
  5. Ruwan dumi
  6. Bota babban cokali 1
  7. Hadin cikin
  8. Dankalin turawa
  9. Nama
  10. Kayan kamshi
  11. Maggie
  12. Albasa
  13. Tarugu
  14. Corn flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankadesa kixuba masa corn flour, giahiri dakuma yeast din se bota sekisaka ruwan dumi ki kwabasa seki aje nahuta na minti 3

  2. 2

    Hadin cikin xakisama mai a kaskon suyan fry pan da yar albasa sekixuba namanki nikakke kisoya sama sama seki kawo kayan kamshi da sinadaran dandano ki kisaka yasoyu sanan kixuba tafaffen dankalin turawa Wanda aka yayyanka kikawo ruwa kadan kisaka seki dama ruwa da corn flour dinki kijuye akai sekibarsa ya tsotse shikenan

  3. 3

    Sekiyi rolling wancan hadin kisamu Abu me kirar cycle kicore seki xuba hadin naman kirufe harki gama

  4. 4

    Sekifasa kwai ki karkada kisa brush ki shafawa jikin seki gasa a Oven shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes