Spinach rice
RuNas Kitchen
Steps
- 1
Dafarko za kiyi per boiling shinkafarki ki tace ta ki ajiye ta tsane.
Zaki yanka alayyahun ki yan madai daita da albasa.
Sai ki daura tukunya akan wuta kizu ba alayyahunki da albasa.
- 2
Saiki zuba Mai Dan kadan (nasaka Mai dinne Dan tasaki jikinta kadan kawai zaki saka).Sai ki juya sosai.
Saiki Dan fasa eggs din akan alayyahun naki ki Kara juyawa.
Sai ki debo shinkafarki kina zubawa a hankali Nina zubuwa har ta kare.kijuya sosai yarda allayyahun zai Samu ko Ina a shinkafarki.
Saiki rage wuta ya turara saiki sauke
- 3
Za a iya cin wannan shinkafa da miyan albasa kuma kowace irin miya ma zaa iya ci
- 4
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

supernanny
-

Air Fry with Me
-

beccajjm
-

Foodielover
-

Deshi Cook
-

pawan kumar
-

Ummu Nihal’s kitchen
-

Ilavarasi Vetri Venthan
-

Deshi Cook
-

Payal Thakur
-

Mumtaz Ramzan
-

Mumtaz Ramzan
-

Nargis shaikh Shaukat
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11419169
















Comments