Yadda zaki yi Burger bread#boxmaking

Ibti's Kitchen @nafi12
Shidai wanna abincin ya na da dadin a abincin Safiya
Yadda zaki yi Burger bread#boxmaking
Shidai wanna abincin ya na da dadin a abincin Safiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki hada duk dry ingredients din ki sai ki narka butter ki zuba tare da kwai sai ki zuba ruwa kamar 1cup sai ki buga
- 2
Sai ki barshi ya tashi daga nan sai ki barbada fulawa kina murzawa sanna kina karawa har sai yayi soft dough sanna baya bakadewa a hannun ki
- 3
Sai ki sami tray na baking sai ki mulmula shi sai ki sa ka idan ya kara tashi sai ki gasa shi,
- 4
Kafinna zaki shafa kwan ki a sama sai ki yaryada kantu akai sai ki gasa ko kisa habbatul Saudat (black seed)
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11443128




sharhai