Gasashen nama

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Kuli
  6. Mai
  7. Maggie
  8. Kayn kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke naman ki ki yanka shi dogaye sai ki daura akan wuta kisa kayan kamshi da Maggie

  2. 2

    Inyai laushi sai ki grating attaruhu ki zuba ki yanka albasa da tumatir kisa albasa ki zuba kulinki da mai sai ki kasa da wutar ya karasa dahuwa sai kisa tumatir inyai kamar minti 2 sai ki sauke amma kar ki bari yai kamas da Dan ruwa ruwa ake yi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes