Indomie

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Inason indomie sosae musamman ayi breakfast daeta

Indomie

Inason indomie sosae musamman ayi breakfast daeta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki markada tarugu da albasar ki kisa Mai kadan kisa jajjagenki idan sun soyu kixuba ruwa kadan kibarsu sutafasa sekixuba curry dkm Maggi inkinaso.

  2. 2

    Kixuba indomie sannan kixuba hadin minced meat dinki idan takusa dafuwa kisaka maggin indominki,sekisauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes