Doughnut

Amina Nura Adam @a20222
Wannan girkin sadaukarwane ga dejarh Berber Wanda a wajenra t naga recipe din Allah y kara xakin hannu
Doughnut
Wannan girkin sadaukarwane ga dejarh Berber Wanda a wajenra t naga recipe din Allah y kara xakin hannu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade flour ki d rariya sai ki sai ki narka butter In tasha iska ki xubava a cikin flour
- 2
Ki hada sugar d yis da madara har sai y narke sai ki zoba acikin flour
- 3
Sai ki fasa kwai ki kada ki duba acikin flour
- 4
Kar kwabin yyi tauri
- 5
Sai ki kwaba kad yyi tauri ko ruwa y fi na meat pie laushi sai k barshi y tashi
- 6
Sai ki murzw a fitar da shape din round
- 7
SaI ki duba mai ki fara suya
- 8
Sai ki kwashe in ya soyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11451349



sharhai