CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Samosa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Samosa ainihin hoton girkin

Samosa

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Samosa

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsflour
  • 1/2tablespoon of salt
  • 3tablespoons oil
  • 1 cupwater or as required
  • Filling
  • 1/4 gbeef
  • 1carrot
  • 1onion
  • 1tablespoon spices
  • 2tablespoons oil
  • 2seasoning cubes or to taste
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za ki fara da filling. Ki zuba mai a pan idan ya yi zafi, sai ki zuba albasa ki dan soya sama sama. Ki zuba nikakken nama, kayan kamshi da dandano. Ki zuba makimancin ruwa sannan ki rufe. Idan ya kusa dahuwa sai ki zuba grated carrots da tarugu ki rage wuta.

    Samosamatakin girki1 hoto
    Samosamatakin girki1 hoto
    Samosamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ga shi nan bayan na gama. Sai ki rufe ki ajje a gefe.

    Samosamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki zuba flour a bowl. Ki zuba gishiri da mai

    Samosamatakin girki3 hoto
    Samosamatakin girki3 hoto
    Samosamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki sa hannunki ki mummurje man duka.

    Samosamatakin girki4 hoto
    Samosamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki zuba ruwa sannan ki murje

    Samosamatakin girki5 hoto
    Samosamatakin girki5 hoto
    Samosamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Ki hada soft dough. Sai ki rufe ki aje shi ya yi resting kamar na minti sha biyar zuwa ashirin.

    Samosamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Ki dauko dough din sai ki yanka shi guda shida.

    Samosamatakin girki7 hoto
    Samosamatakin girki7 hoto
    Samosamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Ga shi nan sai ki dan bubbuda shi kamar haka, ki kokarta saita fadinsu ya zama duk iri daya.

    Samosamatakin girki8 hoto
    Samosamatakin girki8 hoto
    Samosamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Ki yi dusting rolling board da flour sannan ki dauko dough guda daya ki shafe shi da mai. Ki tabbatar ya shiga sosai.

    Samosamatakin girki9 hoto
    Samosamatakin girki9 hoto
    Samosamatakin girki9 hoto
  10. 10

    Ga shi nan guda daya duka ya samu

    Samosamatakin girki10 hoto
  11. 11

    Sai ki qara dauko wani ki shafa, ki kifa a kan wancan dayan, samanshi ma ki shafa man, da haka har ki yi guda hudu.

    Samosamatakin girki11 hoto
    Samosamatakin girki11 hoto
    Samosamatakin girki11 hoto
  12. 12

    Ki yita murzawa sosai har sai ya yi fadi sosai yayi fyalen fyalen

    Samosamatakin girki12 hoto
    Samosamatakin girki12 hoto
    Samosamatakin girki12 hoto
  13. 13

    Ki dora a bisa non stick frying pan da wuta kadan. Idan dayan gefen ya gasu sai ki juya wani gefen. Haka za ki ma sauran ma

    Samosamatakin girki13 hoto
    Samosamatakin girki13 hoto
    Samosamatakin girki13 hoto
  14. 14

    Ki sauke ki dora a kan rolling board din

    Samosamatakin girki14 hoto
  15. 15

    Sai ki nemi plate ko wani abu mai fadi ki yanka kamar yanda yake a hoto. Ki cire duk excess flour din ya gama amfani

    Samosamatakin girki15 hoto
    Samosamatakin girki15 hoto
    Samosamatakin girki15 hoto
  16. 16

    Ga shi nan yanda ya yi

    Samosamatakin girki16 hoto
    Samosamatakin girki16 hoto
    Samosamatakin girki16 hoto
  17. 17

    Ki nemi wuka mai kaifi ki yanka shi gida hudu kamar yanda ya zo

    Samosamatakin girki17 hoto
    Samosamatakin girki17 hoto
    Samosamatakin girki17 hoto
  18. 18

    Sai ki barshi ya huce. Daga nan ki bi a hankali kina rabawa, sai kin nutsu sosai don kar ya lalace. (Shiyasa ake so a zuba wadataccen mai a wurin yi don idan bai ji ba duk zai like a nan)

    Samosamatakin girki18 hoto
    Samosamatakin girki18 hoto
    Samosamatakin girki18 hoto
  19. 19

    Ga shi nan bayan na gama. Daga nan sai ki dama flour da ruwa ba mai yawa ba.

    Samosamatakin girki19 hoto
    Samosamatakin girki19 hoto
  20. 20

    Sai ki dauko gefe guda ki shafa flour da kika dama, ki dauko dayan gefen ki hade sosai yanda ba zai tashi ba, ki zuba filling din

    Samosamatakin girki20 hoto
    Samosamatakin girki20 hoto
    Samosamatakin girki20 hoto
  21. 21

    Bayan kin zuba, sai ki sake lakuto damammiyar flour ki shafe a sama

    Samosamatakin girki21 hoto
    Samosamatakin girki21 hoto
    Samosamatakin girki21 hoto
  22. 22

    Ki like shi kamar yanda kika yi a farko yanda ba zai tashi bah

    Samosamatakin girki22 hoto
    Samosamatakin girki22 hoto
    Samosamatakin girki22 hoto
  23. 23

    Ga shi nan duka na gama

    Samosamatakin girki23 hoto
    Samosamatakin girki23 hoto
  24. 24

    Sai a soya a cikin mai.

    Samosamatakin girki24 hoto
  25. 25

    Ga yanda cikinsa yayi nan

    Samosamatakin girki25 hoto
    Samosamatakin girki25 hoto
    Samosamatakin girki25 hoto
  26. 26

    Done

    Samosamatakin girki26 hoto
    Samosamatakin girki26 hoto
    Samosamatakin girki26 hoto
  27. 27

    Samosamatakin girki27 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar January 28, 2020 17:30
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (8)

Amina Sidi (Mrs)
Amina Sidi (Mrs) @AminaSidi123
September 27, 2021 14:01
Masha Allah, sister kinyi bayani dalla-dalla, jazakillahu Khairan, 👌👌👌💖
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Samosa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fish rolls daga Amzee’s kitchen
  2. Soyayyar shinkafa da coleslaw
  3. Potato pie
  4. Sobo
  5. Dumamen tuwo da miyar kuka
  1. Fish rolls daga Amzee’s kitchen
  2. Dumamen tuwo da miyar kuka
  3. Taliya da stew
  4. Potato chips
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11475142
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close