CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cookies
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Cookies ainihin hoton girkin

Cookies

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Dadikam ba’a magana...@jahun’s delicacies mungode sosae😍

Dadikam ba’a magana...@jahun’s delicacies mungode sosae😍

Kara karantawa

Cookies

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Dadikam ba’a magana...@jahun’s delicacies mungode sosae😍

Dadikam ba’a magana...@jahun’s delicacies mungode sosae😍

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Butter 125grm
  2. 1/4 cupSikari
  3. 1/4Buraun siga
  4. 1Kwai
  5. Filawa 1,1/4
  6. 1/4 tbsBaking powder
  7. 1/8 tbsBaking soda
  8. 1/2 cupsRaising
  9. 1 tspVanilla filebo
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zamu samu mixer dinmu saimu saka butter dinmu da kwai,da brown siga dinmu,da siga dinmu,da vanilla filebo dinmu muyita bugawa tare har saiya hade jikinsa yayi fluffy

  2. 2

    Saimu zuba flour dinmu aciki da baking soda da powder dinmu mucigaba da bugawa har sai ya hade jikinsa yazama danko danko

  3. 3

    Saimu zuba raising dinmu muqara juyawa

  4. 4

    Saimu dinga cira muna maidashi yanayin da mukeso,idan muka gama saimu dakko baking tray dinmu mujeresu akai mu gasa,karmu cika masa wuta

    Cookiesmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar February 21, 2020 19:38
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Mus'ab Salisu Abdulqadir
Mus'ab Salisu Abdulqadir @cook_20743883
February 21, 2020 20:06
Gaskiyya kam
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Glazed doughnut
  2. Small pizza
  3. Potato Lollipop
  4. Gurasa
  5. Cuscous da salad
  1. Fried rice
  2. Fanke2
  3. Alalar kwai
  4. Dankali with scrambled egg
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11622161
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close