A fasa kwai a sa a kofi, a sa mai, sugar, lemuntsami da tafarnuwa,
Sai a dakko stick blender a sa a chikin kofi, a markada,. A sa a fridge kan ayi amfani dashi
An kwafa!
More Recipes
sharhai