#Fanke me madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Flour kofi
  2. cokaliYeast Babban
  3. Sugar Rabin kofi
  4. Gishiri Kadan
  5. cokalibaking powder Karamin
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade flour ki kizuba sugar, gishiri, yeast, baking powder sekiyi mixing

  2. 2

    Sanan kinenimi ruwa masu dimi kadan basosaiba kikwaba karkicika ruwa domin zeshamiki mai sosai.

  3. 3

    Dagakarshe nadama madarata da sugar daddy yanruwa kadan saka asama inkinada condensed milk zaki iya amfani da ita.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes