CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sultan chips
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sultan chips ainihin hoton girkin

Sultan chips

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna

Sultan chips

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
Kaduna
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Dankali
  • Maggi
  • Man gyada
  • Cabbeji
  • Karas
  • Koren tatase
  • Nama
  • Curry
  • Tarrugu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu dankalin ki ki fere ki yayanka ki wanke

  2. 2

    Sai ki samu man gyada ki zuba a kasko ki bashi yayi zafi sai kisa gishiri a dankalin ki zuba ki soya

  3. 3

    Sai ki samu tarrugun ki da tafarnuwa kiyi grating sai ki sa a qaraman tukunya ki soya ki zuba taffasashe naman ki a kai ki soya tare

  4. 4

    Sai ki samu Karas ki fere ki tafasashi karyayi laushi sosai sai ki zuba a kan sauce inki

  5. 5

    Ki samu Koren katase ki ki wanke ki yayanka da albasa ki zuba a ciki

  6. 6

    Sai ki sa curry da maggi ki juya sai ki wanke cabeji ki yanka ki zuba shima

    Sultan chipsmatakin girki6 hoto
    Sultan chipsmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sai ki samu dankalin ki ki zuba a kan sauce inki ki juya sai ki kawo ruwan nama ki zuba kadan ki juya ki rufe na minti biyu sai ki kashe shikenan

    Sultan chipsmatakin girki7 hoto
    Sultan chipsmatakin girki7 hoto
    Sultan chipsmatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar March 07, 2020 14:51
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sultan Chips

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Hadin gyaran nono
  2. Yam balls da sauce din tomato
  3. Waina
  4. Lemon kankana da zobo
  5. Dambun shinkafa da miya
  1. Dambun shinkafa da miya
  2. Perpesun kan rago
  3. Hadin gyaran nono
  4. Faten wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11720935
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close