Faten wake

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Iyalina sun yaba matuka

Tura

Kayan aiki

  1. 2Wake cofi
  2. Jajjage cokali 1
  3. 1/4 cupManja
  4. 4Maggi
  5. Hadin daddawa
  6. Gishiri Dan dandano
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Kanwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wake ki aza ruwa Kan wuta kisa kanwar in ya tafasa ki wanke wake kisa

  2. 2

    Ida yafara dahuwa sai ki zube ki aje

  3. 3

    Ki zuba manja ki yanka albasa sai kiga jajjage ki zuba daddawa ki soya kisa Maggi, curry, gishiri ki zuba ruwa dai dai yadda waken zai ida, kibarshi yayi tafasa na minti 10

  4. 4

    Sai ki zuba wake in yayi yadda kikeso ki sauke.. za'a iya ci da biredi akwai Dadi, ko shi kadai

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes