Lemon kankana da zobo

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Na'a na'a
  5. Mountain dew
  6. Kankara
  7. Syrup na kankana
  8. Kankana
  9. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki samu kankanarki sai ki yi blending din ta sannan ki tace sai ki xuba a cikin Tukunya sannan ki xuba sugar ki barshi yadahu amma karki bari yayi danko sbd xa'a Iya bushewa.

  2. 2

    Sannan ki wanke zobonki ki saka citta, na'a na'a, da kanunfari ki tafasa su, sannan ki barshi ya huce.

  3. 3

    Sannan ki dauko kofinki mai kyau ki xuba kankara a ciki sannan ki xuba wannan syrup na kankana aciki sannan ki xuba mountain dew dinki aciki.

  4. 4

    Sannan ki kawo zobonki ki xuba ai amma ki xuba shi acikin roba yadda xa'a fi miki sauki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
rannar
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes