Dambun shinkafa da miya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

da
  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Karas guda uku
  3. Kabeji
  4. Green peas
  5. Mai
  6. Kayan miya
  7. Dandano

Umarnin dafa abinci

da
  1. 1

    Da farko za'a barza shinkafa a wanke a tsane ta

  2. 2

    Se a yanka kabeji da karas a wanke su tare da green peas a hade da shinkafar

  3. 3

    Se a zuba su a madambaci a dora har yayi

  4. 4

    Ita kuma miya za'a wanke kayan miya a niqa

  5. 5

    A zuba mai a tukunya in yayi zafi asa kayan miya a barsu su soyu

  6. 6

    Se a zuba ruwan tafasar nama a saka dandano a rufe har ta dahu

  7. 7

    A zuba dambu a saka miya aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes