Lemun kokwamba(cucumber) da citta(ginger

FOODFOLIO CHALLENG saboda son kokwamban maigida yau nace bari in mai lemun da ita.
Lemun kokwamba(cucumber) da citta(ginger
FOODFOLIO CHALLENG saboda son kokwamban maigida yau nace bari in mai lemun da ita.
Steps
- 1
A wanke kayan bukata
- 2
A kankare bayan citta a daddatsa
- 3
Sai ki yanka sauran kaya ki duka ki hadasu wuri ɗaya
- 4
Sai ki Ɗora tukunya ki zuba ruwa ki saka suganki ki dafa inya dafu sai ki tace kin samu ruwan suganki kenan
- 5
Sai kisa yankakkin kayanki a blender da ruwa ki nikesu
- 6
Sai ki samu rariyarki sai ki tace
- 7
Sai ki zuba ruwan shugan ki a ruwan lemunki daidai Dandano idan yayi kauri sai ki kara ruwa kadan
- 8
Sai asa a fridge.idan yayi sanyi a sha Lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Authentic Italian Tiramisu (No Cream, No Shortcuts)
Gaetano Spampinato
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Sirine Chmaysem
-

Kels Ro
-

Almost better than anything cake
Chef Nena
-

Pull-apart Cheesy Garlic Bread
Spoonful Passion
-

Leelumae
-

Daniel Lim
-

Sunny sehdev -

Sahaj Kamboj
-

Shalini Gupta -

Epseeta Panigrahi
-

Yaashna
-

Amma's Confectionery
-

Asmita Desai
-

Vrinda Idnani












Comments