Alkubus

Sholly's Kitchen @cook_18509272
A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio
Alkubus
A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio
Umarnin dafa abinci
- 1
Sune abunda zamu bukata
- 2
Zaki tankade fulawa ki zuba ingredients dinki
- 3
Sae kisa ruwa ki kwaba ki bugashi sosae
- 4
Sae ki rufe kisashi a rana kow waje mai dumi ki barshi ya tashi sosae
- 5
Sae ni zubq ma gwan gwana yen mai ki zuba fulawar dae dae misali don zae kara kunbura kuma ya zuba
- 6
Sae kisa ruwa a tukunya kadan ki kawo murfi ki rife yadda ruwan bzae hauro ba ki jera gwangwanin akae ki Dora a wuta
- 7
KI rufe tukunyar sosae ki barshi Iran ya dahu zaki ji kamshi zaki dauki stick ni tsoka ki gani
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11755345











sharhai