Jollof spaghetti & Beans
Girkine me Dadi g Kuma saukin sarrafawa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki markada kayan miyar ki Sai ki zuba Mai a huta sannan ki zuba kayan miyar ki soya
- 2
Sai ki tsaida ruwan girkin kisa Maggi d curry in y tafasa ki zuba taliya ki yanka albasa
- 3
Sannan ki zuba dafafen wake ki juya in taliyar ki tayi Sai ki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
No wahala spaghetti jollof
A duk lokacin dana dawo dg mkrnta na kwaso gajiya g Kuma yunwa😩😩 nakanyi kokari wajen saukakawa kaina hanyar sarrafa girki domin ina bukatar na huta, hutawa bazata yiwuba idan ciki d yunwa wannan ma nayi shine bayan n dawo dg mkrnta a gajiye 😥😥kuma alhmdllh baa cewa komai tayi dadi sosai Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
Spaghetti
Gaskiya wannan taliyar tayi dadi kowa yasan tanada saukin dahuwa #food folio Oum Amatoullah -
Farar taliya da wake da miya
Girkin nan yayi dadi sosai kuma an yaba sosai.gashi ma sauri amma yayi dadi kam.. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Shinkafa d sauce din karas
Abincine mai sauqin sarrafawa sannan kuma g dadi d gamsarwa Islam_kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Brown spaghetti with chicken balls
Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋 mumeena’s kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11757574
sharhai