Miyar kifi
Girkin nan Ga Dadi ga kara Lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki Yanka Alayyahun ki da Albasa, ki wanke ki Ajiye a gefe.
- 2
Ki Jajjaga Attarhun ki
- 3
Ki soya kifin ki ka bare shi
- 4
Ki soya Albasa da Attarhun ki, Sai ki zuba kifi, ki saka ruwa.
- 5
Ki Wanke Alayyahun ki da ruwan zafi, sai ki zuba a ciki.
- 6
Ki rufe na minti kadan.Sai zuba ana ci da Doya, shinkafa, tuwo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11907321











sharhai