Kunun gyada

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Kunun gyadayanada dadi sosai musamman a Karin kumallo

Kunun gyada

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kunun gyadayanada dadi sosai musamman a Karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsGyada
  2. Farar shinkafa 1cut
  3. Suger to taste
  4. 1Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki siya gyadarki sama sama saiki jika shinkafa tayi kamar awa 3 saiki murje gyadar kiwanke ki hada da shinkafa ago making niqa saiki tace ki daura akan wuta ki zuba suger kiyita juyawa har yayi kauri idan kin sauke saiki matsa lemon tsami

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes