Pure bliss cookies 1

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

Wannan girkin na samo shi wajan sadiya Jahun. Dana gwada naji yayi dadi sosai kuma ga saukin Yi. Da fatan Allah ya kara mata basira.

Pure bliss cookies 1

Wannan girkin na samo shi wajan sadiya Jahun. Dana gwada naji yayi dadi sosai kuma ga saukin Yi. Da fatan Allah ya kara mata basira.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 31/2flour
  2. food colour
  3. 1 cupsuga
  4. 1butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa sami roba mai tsafta sai a juye butter din ciki a hada da suga,food color a gauraya sosai sannan sai a kawo fulawa kofi 3 a zuba a ci gaba da gaurayawa har sai komai ya hade sannan sai a kawo ragwar rabin a zuba a cakuda sai a fitar da shape da ake so sannan a gasa na tsawon minti 15.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes