Jallof din taliya
Naji dadin taliyar nan
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya kayan miyar ki da manja tare da man gyada idan ya soyu sai ki kawo ruwa ki zuba kisa maggi ki rufe
- 2
Idan ya tafasa sai ki fasa taliya ki zuba ki kawo kayan kamshi da curry ki zuba ki motsa ki barta ta dahu na minti 15
- 3
Sai ki sauke idan kina da abu mai sanyi ki hada da shi a sha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11947455




sharhai