Pepper fish & white Rice

Baby hadejia @cook_17645406
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Dora ruwa akan wuta ya tafasa sai ki daibi shinkafarki yanda kikeso kiwanketa sai kijuye akan ruwan kibarta tadahu yanda kike bukata shikenan
- 2
Sai ki dauko kifinki kiwankeshi sosai musamman kansa, inkingama sai ki ajiyeshi yatsane, sai ki dauko attaruhunki kiwanke kijajjaga sai kijuyeshi a tukunya kisa mai kisoya sama sama, sai kidauko ruwa Dan kadan kisa sai kisa Maggi d tafarnuwa tareda daddawa kadan sai kibarshi yadahu.
- 3
Bayan miyar tayi sai kisa spices ki dauko kifinki kinasawa acikin tukunyar ahankali harkigama sawa, akarshe sai ki dauko albasarki ki wanketa kiyanka akan kifin sai kirufe tukunyar Dan yahadu, akula wajan dahuwar danyan kifi bayasan wuta d yawa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12175296



sharhai