Jallof rice da moi moi

Najahlere's Cake nd Chop's 💞 @najahlere1991
Jallof rice da moi moi
Steps
- 1
Zaki jajjaga kayan miya ki zuba a wuta ki zuba mangyada kiyi frying din sa
- 2
Bayan kinyi frying Se ki zuba ruwa da kayan kamshi da maggi Ki barshi kayan miyar ya nuna sannan a wanke shinkafa a zuba a bar ta ta dahu
- 3
Shikuma alale zaa surfe wake sae a wanke ta a yanka albasa da tattasai a jika ta for some minutes, sae a kai niqa.
- 4
In aka niqo sae a zuba mai da maggi a juya a kulla a leda a dafa for 40-50 minutes
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Rekha Bapodra
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sweet Glutinous Rice in Palm Sugar Syrup
Pinkblanket's Kitchen
-

Shah Anupama
-

Maggie Conlon
-

Dan DJC
-

Lobia Masala (Black Eyed Beans / Cowpeas Curry)
Bethica Das
-

Roxi Walker
-

ShaiLeeds
-

ShaiLeeds
-

Delicious butter herb pork tenderloin
Tonya Taylor
-

ShaiLeeds
-

Najahlere's Cake nd Chop's 💞
-

Hadia Anwar
-

Sonam Gupta
-

Khastaa Sooji Puri with Surti Locho
Pawan Bagga
-

maymona (Lilly Olive)
-

Shalu Thakral
-

KHAN UTMANKHEL
-

Najahlere's Cake nd Chop's 💞
-

Adarsha Mangave
-

Saba Faisal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12328537







Comments