Taliya da Miyan Tankwa
Ramadan Mubarak #PAKNIG
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Dora ruwa a tukunya ki barshi ya tafasa sai ki karya Taliya ki zuba tare da gishiri da mai ki juya ki rufe,ki jira ta dahu sai ki tace ki wanke ya da ruwan sanyi ki aje a gefe.
- 2
Ki zuba mai a kasko idan ya sanyi zafi sai ki zuba jajjagen kayan miya kina jujuyawa lokaci zuwa lokaci,sai ki zuba albasa tare da sinadarin dandano ki juya amma wutar kadan kadan zaki saka har miyar ta soyu.Ana iya ci da farar shinkafa,Taliya ko Cous-cous.
- 3
Amfanin sakawa taliya mai a dahuwa saboda kada ta cabe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12349833




sharhai