Lemon kankana

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

tanada dadi sosai ga saukin yi

Lemon kankana

tanada dadi sosai ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kankana
  2. sugar
  3. food color jaa
  4. Flavour ta gari
  5. ruwan sanyi kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko sai ki yanka kankanan ki haka sai kisa a blender ki nika

  2. 2

    Sai ki tace ki saugar da kala ki juya shi sosai shikenan kisa a fridge yayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

Similar Recipes