Ring samosa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Na rasa me xan Yi n snacks da Shan ruwa Ina cikin duba Cookpad recipe nayi kicibis da wannan recipe din n MEENAT kitchen Kuma n duba inada komae n ingredients din shine nayi 10q so much MEENAT🤝😍😍#FPPC

Ring samosa

Na rasa me xan Yi n snacks da Shan ruwa Ina cikin duba Cookpad recipe nayi kicibis da wannan recipe din n MEENAT kitchen Kuma n duba inada komae n ingredients din shine nayi 10q so much MEENAT🤝😍😍#FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Butter
  3. Baking powder
  4. Kyn dandano
  5. Nama
  6. dankali
  7. Albasa
  8. attaruhu
  9. Curry
  10. Mai
  11. Karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki hada fulawar ki d butter d Maggi d sugar kadan d baking powder d curry sae ki juya ki kwaba shi kmr meat pie Dough sae ki rufe ki barshi yy 10 -15 minutes

  2. 2

    Sae tanana Naman ki ki daka tare d attaruhu ki yanka albasa ki yanka karas kanana ki feraye dankali ki yanka kanana sae ki Dan tafasa shi kdn sae ki hada Naman da alvasar ki juya kisa Mai a pan ki soya sama sama sae ki xuba Karas din ki sa kyn dandano d curry ki juya kisa dankali dg Kar she tunda an daga ki juya ki bar shi yy 2 minutes ki sauke

  3. 3

    Sae ki dauko Dough dinki ki da abun murxi ki murza t yy Fadi sae ki yanke gefe d gefen y xama square shape

  4. 4

    Sae kisa filling dinki ki kwaba fulawa ki manne filling din dashi

  5. 5

    Saw ki Sami wuka ko pizza cutter ki tsiga su kmr har karshe edn kin Gama sae ki nannade kmr tabarma kisa fulawa akarshe Kar y bude sae ki hade bakin su kisa fulawar d kk kwaba ki manne

  6. 6

    Sae kiyi wa sauran ma Haka

  7. 7

    Sae ki Dora mae a wuta yy xafi sae ki soya kisa low heat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes