CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Braided bread
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Braided bread ainihin hoton girkin

Braided bread

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

#FPPC

#FPPC

Kara karantawa

Braided bread

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

#FPPC

#FPPC

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Dough
  2. 3 cupflour
  3. &½ tbsp yeast 1
  4. 5 tbspsugar
  5. 4 tbspbutter
  6. 1 tspsalt
  7. & ½ egg 1
  8. 1 cupwarm milk
  9. Before baking
  10. 1/2egg
  11. Sesame (ridi)
  12. Black seeds (habbatussaudah)
  13. After baking
  14. 1 tbspmalted butter
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abu nafarko da zakiyi,zaki fara tankade fulawarki acikin bowl mai fadi

    Braided breadmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Saiki zuba sugar da gishiri acikin fulawar

    Braided breadmatakin girki2 hoto
    Braided breadmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan ki zuba yeast aciki saikiyi mixing komai ya hade wuri daya

    Braided breadmatakin girki3 hoto
    Braided breadmatakin girki3 hoto
    Braided breadmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan saiki zuba 2tbsp butter aciki saiki murza

    Braided breadmatakin girki4 hoto
    Braided breadmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan kuma saiki fasa kwai daya aciki kisa,ki kuma fasa wani kwai acikin karamin kwano saiki zuba rabi aciki. Bayannan saiki zuba 1cup na madara mai dumi,amma kada ki zubeshi gaba daya. Saikiyi mixing dough din

    Braided breadmatakin girki5 hoto
    Braided breadmatakin girki5 hoto
    Braided breadmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Bayan kingama hada dough din,saiki kuma ki zuba sauran 2tbsp na butter din kiyita mulkawa hartsawon mintuna shabiyar zakiga yayi matukar laushi sosai,ki aje wuri mai zafi ko cikin rana yatashi natsawon 50mnt_1hr

    Braided breadmatakin girki6 hoto
    Braided breadmatakin girki6 hoto
    Braided breadmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Bayan ya tashi,saiki diba kadan kamar haka kimulkashi yayi tsayi kamar haka

    Braided breadmatakin girki7 hoto
    Braided breadmatakin girki7 hoto
    Braided breadmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Kazi mulmulashi gida uku,saiki hade bakin wuri daya

    Braided breadmatakin girki8 hoto
    Braided breadmatakin girki8 hoto
    Braided breadmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Zaki kitsashi kamar yanda kike gani acikin hotonnan,haka zaki kitsashi harki gama

    Braided breadmatakin girki9 hoto
    Braided breadmatakin girki9 hoto
    Braided breadmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Bayan kingama kitsashi,saiki samu baking tray kishafamai butter saiki aza sama. Zaki rufeshi na tsawon bintuna shabiyar ya kara tashi

    Braided breadmatakin girki10 hoto
  11. 11

    Bayan ya tashi,zaki shafa sauran egg din akai,kisa ridi da habbatussaudah sai ki gasa acikin oven

    Braided breadmatakin girki11 hoto
    Braided breadmatakin girki11 hoto
  12. 12

    Zaki kuma iya yinshi haka da sauran dough din idan ya rage

    Braided breadmatakin girki12 hoto
  13. 13

    Shikenan 💃💃bread dinmu ya gasu,zaki cishi da tea,drink ko kuma yanda kikesonshi

    Braided breadmatakin girki13 hoto
  14. 14

    Braided breadmatakin girki14 hoto
  15. 15

    Braided breadmatakin girki15 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar May 25, 2020 22:59
Sokoto State

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Vegetable salad
  2. Fruit Ball sangaria
  3. Yam nugget
  4. Fruit salad
  5. Vegetables rools
  1. Vegetables rools
  2. Fruit Ball sangaria
  3. Yam nugget
  4. Donuts food folio
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12667129
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close