CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tsire gashin kasko
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tsire gashin kasko ainihin hoton girkin

Tsire gashin kasko

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

A gsky ina son cin tsire sosai a daa saidai n aika a siyomin amma ynx sbd halin d muke ciki n lockdown babu damar siyowa shine nace bara na gwadayi ko Allah zai sa yayi dadi kuma alhmdllh nayi kuma yayi dadi fiye d wanda ake siyomin ma dg wannan lkcn babu ni babu siyan tsire Inshaa Allah sai dai nayi abuna a gida sbd iyalai na sunyi farin ciki sosai d wannn tsire

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Jan nama
  • Albasa
  • Yajin barkono
  • Kuli kuli (gari)
  • Kayan kamshi
  • Man gyada
  • Maggi
  • Kabeji
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke namanki ki masa yanka mai fadi-fadi ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki hada yajin da man gyada da garin kulikulinki ki sa maggi da kayan kamshi sai ki kwaba

  3. 3

    Sai ki dinga shafawa a jikin naman gaba da baya

  4. 4

    Idan kin gama sai ki kawo tukunya ko kasko (frying pan) mara kamu sai ki jera ki dora a wuta ki rufe ki barshi. Kar ki sa wutar tayi yawa

  5. 5

    Sai ki ringa juyawa, idan yayi zakiji gd y dau kamshi sai ki sauke ki yanka dai dai misali kisa sa pilet ki yanka albasa da kabeji ki zuba

  6. 6

    Sai a sawa maigida da yara aci dadi lafiya kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa

    Tsire gashin kaskomatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
rannar May 27, 2020 08:52
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tsire Gashi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Arabian carrot rice
  2. Milk Shake Watermelon
  3. Gasahen kifi shawa
  4. Buns
  5. Awarar indomie
  1. Milk Shake Watermelon
  2. Awarar indomie
  3. Arabian carrot rice
  4. Alalen kwai mai alayyahu
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12680321
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close